WASU DAGA SABABBIN SHUGABANNI DA AKA NADA
                                                          reported by;HASSAN.A.ALI
A ranar juma'ar data gabata ne shugaba IMRANA.A BUBA ya fitar da jerin sunayen sababbin shugabanni a kungiyar tamu wanda ALIYU MUHD ALIYU ya zama (editor) MUH'D.N.ZAKARIYYA kuma ya zama (vizier)wato mataimakin shugaba ALI BKD kuma ya zama (ass.chairman)IDRISS.M.JUSTICE kuma (secretary)na kungiyar amma tsohon shugaba AUWAL ADAM SJ yace;
``eh!to a gaskiya wadannan daya fitar baiyi shawara damu ba kasancewar mafi yawansu munci zamaninmu dasu babu abinda sukayi saboda haka su ba abin damuwa bane zasu iya cutar kungiyar a koda yaushe dama-dama (secretary)shi kam yanzu ma muna gwamutsawa dashi a wani bangare tabbas indai aka kira taron karawa juna sani komai zai tafi daidai``
zamu kawo muku sunayen sauran shugabannin in muka samu rahoto,mun gode