DA AKWAI ALAMUN CIGABA A KUNGIYARMU

May 21, 2011
Litinin dinnan data gabatane manyan kungiyar suka taru domin tattaunawa akan al_amuran kngiyar inda aka nuna irin tsare tsare da za ayi mai magana da yawun shugaban yace dolene ayi taro kafin fara gudanar da kungiyar badamasi.s.shehu
 

SABABBIN SHUGABANNI DA AKA NADA

March 18, 2011
WASU DAGA SABABBIN SHUGABANNI DA AKA NADA
                                                          reported by;HASSAN.A.ALI
A ranar juma'ar data gabata ne shugaba IMRANA.A BUBA ya fitar da jerin sunayen sababbin shugabanni a kungiyar tamu wanda ALIYU MUHD ALIYU ya zama (editor) MUH'D.N.ZAKARIYYA kuma ya zama (vizier)wato mataimakin shugaba ALI BKD kuma ya zama (ass.chairman)IDRISS.M.JUSTICE kuma (secretary)na kungiyar amma tsohon shugaba AUWAL ADAM SJ yace;
``eh!to a gaskiya wadannan daya fita...

Continue reading...
 

Aliyu Abubakar Adam Ne Chairman

February 14, 2011
Rahoto shetima m Alkali
A ranar asabar din data gabatane shugaba IMRANA.A.BUBA ya fara fidda sunayen wadanda zai iya tafiyar da kungiyar dasu a matsayin jagorori masu son cigaban kungiyar a karkashin jagorancin tsohon shugaban wato AUWAL ADAM SJ duk da cewa har yanzu shi ALIYU ABUBAKAR ADAM din basu gana da shugababa amma an bashi chairman a kungiyar akan cewa zasu hadu a wani taro da za a shirya a karshen watan aprilu mai zuwa .
          Sannan a hankali zamu baiyana sunayen zababbun kungiya...

Continue reading...
 

MUNA DA MAMBOBI 38

December 24, 2010
dukkanin mambobin sjwriters yanzu akalla sun kai mutum talatin da takwas (38) karkashin jagorancin IMRANA.A.BUBA  hakanan akwai sababbin mambobi da bamuyi rajistarsu ba kuma auwal adam sj wato tsohon shugaban kungiyar ya shaida cewa:Imrana tabbas zai iya jagorantar kungiyar da kuma kawo cigaba domin mutm ne mai ilmi da nutsuwa.

Continue reading...
 

LABARAI DAGA AUWAL ADAM SJ

December 11, 2010
zaku iya samun labarai da dumi duminsu a yanar gizonmu wanda AUWAL ADAM SJ ya samar muku don masoya da abokan arziki da kuma nishadantarwa na musamman

Continue reading...
 

Categories

Recent Posts